Gungun wasu Matasa a garin Bauchi sun hallaka wata budurwa da ake zargi 'yar kunar bakin wake ce tare da koneta kurmus a lokacin da take kokarin shiga kasuwa. A cewar sanarwar da kakakin 'yan sandar ...
Tsohon hoton da muka samu a yanar gizo, za'a gan inda mai dakin shugaba Muhammadu Buhari ta kashe ido mai hoto tare da wata yar uwar ta. Hoton ya samu korafe-korafe daga jama'a a kafafen sada zumunta ...