Kungiyar Kwadago ta Nijeriya (NLC) reshen Babban Birnin Tarayya Abuja (FCT) ta ayyana yajin aikin sai baba-ta-gani a fadin ...
Jigon na APC, wanda shi ne Shugaba kuma Babban Daraktan Kamfanin Clarivo Holdings Limited, ya bayyana hakan ne a wata hira da jaridar Vanguard, inda ya ce ...
Ya yi iƙirarin cewa a wasu jihohi, allon talla guda ɗaya na iya kai wa Naira biliyan ɗaya, lamarin da zai iya sa kuɗin kamfen a faɗin ƙasar ya wuce iyakar da doka ta tanada.
Wasu Kasashen Yamma Ba Su Da Hakkin Yin Tsokaci Mara Tushe Kan Harkokin Kare Hakkin Dan Adam Na Sin Majalisar Kare Hakkin Bil ...
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya ƙaddamar da aikin gina sabuwar hanya mai tsawon kilomita 95 a Ƙaramar Hukumar Tsafe, ...
Rundunar ’Yansandan Jihar Kano ta gayyaci dan takarar majalisar dokokin jihar mai wakiltar Karamar Hukumar Gwale a jam’iyyar ...
Iyalin waɗanda aka sace sun roƙi Olubadan na Ibadan, Oba Rashidi Ladoja, da ’yansanda da su taimaka wajen ceto ’ya’yansu.
Malaman jami’o’i da ma’aikatan da ba malamai ba na dukkan jami’o’in mallakar Gwamnatin Jihar Legas sun tsunduma cikin yajin ...
LABARAI MASU NASABA Jirgin Sojin Ruwan Sin Na Auspicious Ark Ya Isa Guinea Domin Aikin Kiwon Lafiya Hadin Gwiwa Da Kasar Sin ...
An amince da naɗin ne a taron musamman na 218 na Majalisar Gudanarwar jami’ar, wanda aka gudanar ranar Talata, 29 ga Satumba, ...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya jinjina wa gwamnatin Ƙasar Saudiyya da gidauniyar tallafi ta Sarki Salman (King ...
Nijeriya sun jinjina wa Gidauniyar Aliko Dangote (Aliko Dangote Foundation - ADF) biyo bayan ƙaddamar da wani sabon shiri na bai wa ɗalibai ...